Tura

Kayan aiki

2hours
5 yawan abinchi
  1. 3 cupFulawa
  2. 1 cupCocoa powder
  3. 1 cupMan gyada
  4. 1 cupRuwa me Dan dumi
  5. Suger 1cup Amma Zaki iya Kara Rabin cup idn kina da Shan Zaki
  6. Baking powder cukali 1 nacin abinci
  7. 1Baking soda cukalin Yan shayi
  8. Madara cup Daya 1
  9. 6Egg
  10. 2-3Black coffee
  11. Vanilla flavor cukali Daya na cin abinci
  12. Chocolate flavor cukali Daya a cin abinci
  13. Madara cup Daya
  14. White vinegar cukali Daya na cin abinci

Umarnin dafa abinci

2hours
  1. 1

    Da farko Zaki hada baking powder dinki, da baking soda dinka waje Daya ki, juyasu seki dauko black coffee dinki ki zuba, se ki dauko cocoa powder dinki itama ki, zuba se aje waje daya.

  2. 2

    SE ki dauko egg dinki da suger dinki ki, zuba su a kwano me kyau ki kadasu, su kadu, seki dauko fulawar da kika kada, kidinga zubawa da kadan kadan kina, zuba wnn ruwan dumin, idan kika Gama seki dauko, madarar ki kizuba ta akai, ki dauko white vinegar shima ki, zuba sannan ki zuba vanilla flover,da Kuma chocolate flover, shima ki zuba,seki gasa,

  3. 3

    Amma shi gaskiya yafi sauran cake rashin gasuwa da wure

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083
rannar
Tin Ina yarinya Ina son girki, Kuma zama me girka abinci buri nane, Ina son na zama chef 👩‍🍳..
Kara karantawa

Similar Recipes