Tsiren tukunya

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Am back in shaa Allah💃

Tura

Kayan aiki

  1. Tsokar nama
  2. Kuli
  3. Mai
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Kyn dandano
  7. Curry
  8. Spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na Sami tsokar nama n yanka a kwance falan falan Amma b sosae b sae n wanke nasa albasa d kyn kamshi d Maggi n xuba ruwa kadan n Dora n barshi y tananu har ruwan jikinsa y tsotse

  2. 2

    Sae n kawo kulin dana daka n xuba nasa Mae kadan na jajjaga attaruhu shima n xuba na juya

  3. 3

    Nasa kyn dandano d spices da curyy n juya n yanka albasa n xuba n rufe n rage wuta sosae minti kdn na sauke

  4. 4

    Na yanka cocumber naci dashi.Dadi ba'a magana

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes