Faten doya

Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
Sokoto

Wnn faten yanada sauqin yi,baya daukar wani lokaci mai tsayi.

Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Manja
  3. Tattasai
  4. Tarugu
  5. Albasa
  6. Dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere doyarki ki,ki yanka ta madai daita,ki asaka a ruwa ki aje

  2. 2

    Kiyi grating din tattasai,tarugu da albasa.

  3. 3

    Ki daura tukunya a wuta,ki saka manja,ki saka albasa y soyu,sai ki zuba jajjagenki a ciki,ki barshi y soyu

  4. 4

    Sai kiyi sanwa,ki zuba ruwa bada yawaba.sai ki saka dandano.

  5. 5

    Idan y tafasa,sai ki zuba doyarki aciki.ki rufe harta dahu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

Similar Recipes