KAMONIYA(offals peppersoup)
Hmmmmm kawai zance
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaa wanke kayan ciki sosai sai a zuba a pressure pot akawo duka spices din azuba
- 2
Asa Maggi daddawa asa attaruhu da Albasa ajuya
- 3
Sai azuba ruwa arufe a dora a wuta a barshi kamar minti 20
- 4
Sai a bude ajuya anan za a zuba Irish da carrot ajuya sai arufe akara barinshi zuwa minti 8 ya nuna shikenan sai a sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15102241







sharhai (4)