Wainar fulawa 2

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

Na je makaranta se naga ana siyarwa shi ne da na dawo gida nayi.

Wainar fulawa 2

Na je makaranta se naga ana siyarwa shi ne da na dawo gida nayi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30min
2 yawan abinchi
  1. 1kofi fulawa
  2. 2Kwai
  3. 1Maggi
  4. Gishiri ɗan mitsil
  5. Jajjagaggen attarugu da albasa
  6. Man kuli

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Ki tankade fulawar ki a bowl ki zuba jajjagaggen attarugu da albasa, Maggi da gishiri se ki zuba ruwa ki kwaba. Ki fasa kwai ki kada se ki zuba a kan kullun ki juya

  2. 2

    Ki dora kasko a wuta kina zuba mai kadan kina soyawa

  3. 3

    Shikenan aci lpia 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

Similar Recipes