Yam balls

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Wannan yamball din n nade shi da bread crumbs shiyasa yy kyau hk sosae bae Sha Mae b kuma Kwan y Kama jikinsa sosae

Yam balls

Wannan yamball din n nade shi da bread crumbs shiyasa yy kyau hk sosae bae Sha Mae b kuma Kwan y Kama jikinsa sosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Kyn dandano
  5. Curry
  6. Mai
  7. Kwai
  8. Bread crumbs

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko n feraye doya ta na yanka sae n wanke nasa gishiri d sugar kadan n dafa ta

  2. 2

    Byn t dahu n kwashe na Dan farfasa ta a turmi na kwashe n jajjaga attaruhu da albasa n xuba

  3. 3

    Nasa kyn dandano d curry n juya sosae sae n mulmula

  4. 4

    Sae n debo bread crumbs dina a plate Ina sa yamball din ciki Ina barbade shi dashi har n gama

  5. 5

    Na fasa kwae na Dora Mai yy xafi n fara tsima yamball din cikn Kwan Ina sawa a Mai d yy golden brown n kwashe

  6. 6

    Muka hada shi d kunun tsamiya me zafi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes