Wainar gero da kuli kuli

hadiza said lawan @cook_14446590
wannan wanar akwai da dadi ga kuma karin lfy iyalina nasanta dasafe .
Wainar gero da kuli kuli
wannan wanar akwai da dadi ga kuma karin lfy iyalina nasanta dasafe .
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko nasirfa goro na kadan nachire dusar nawanke.
- 2
Sannan nakai markade sannan nasauke sauran geron dana rage nawanke na dora dawaki bayan ya dahu nahadashi cikin kullin nasa baking powder,yeast najuya sosai sannan na rufe shi dan yatashi
- 3
Bayan ya tashi nadauko nadan jika kanwa ungurnu nazuba kadan da suga kadan na jujjuya saina hura wuta sai suya
- 4
Saina dakai kuli na shikenan sai chi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15175656










sharhai (4)