Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15403550
Da farko za'a wanke kayan lambu a wanke su tas sai a yanka latas, albasa, tumatur kanana sai a dakko grater a goga Karas din sai a dakko mazubi a jera su in ba a lokacin za'a ci ba shi kenan Angama
Voila😋
An kwafa!
More Recipes

sharhai (2)