Alkubus

Alkubus abincine na gargajia mu bamu saba dashi ba amma dazaki tmbayi iyayen mu d kakanin mu zakiji bayanai sosai akan alkubus😍 munji dadin shi sosai alhamdulillah😍
Alkubus
Alkubus abincine na gargajia mu bamu saba dashi ba amma dazaki tmbayi iyayen mu d kakanin mu zakiji bayanai sosai akan alkubus😍 munji dadin shi sosai alhamdulillah😍
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada flour, yeast, salt wuri daya ki juya saiki saka ruwan dumi ki kwaba yafi n puff puff tauri kadan ki bugashi kisa arana ki barshi y tashi
- 2
Bayan y tashi saiki dakko ki jujjuyashi ki shafe silicone dinki d butter ko mai saiki zuzzuba (karki cika sbd zaki kara barin su sutashi ne) ki rufe ki barshi y kara tashi saiki steaming din shi shknn kin kammala alkubus😍
- 3
Zaki iya cinsa d kowace irin miyar ganye😍
- 4
- 5
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Alkubus
Ban tabayin alkubus ba wannan ne nafarko kuma munji dadinshi sosai. @jamilatunau ganaea😂 Oum Nihal -
Alkubus
Alkubus yana daya daga cikin abincin gargajiya dana fi so😋😍ga dadi ga saukin yi zhalphart kitchen -
-
Alkubus
Mai gidana Yana San alkubus Yana Jin dadinsa sosai musamman ma da miyar kwai Safiyya sabo abubakar -
-
-
Alkubus din fulawa
Wannan alkubus yana da dadi matuka ga kuma saukin hadashi batare da ansha wahala ba. Askab Kitchen -
-
Alkubus
#FPPC alkubus wani nau'in abincin mune na gargajiya yana da dadi sosai😋👌. Ummu ashraf kitchen -
Alkubus
A gskia inason alkubus sosae duk da yana da saurin ginsa amma idan na hadashi da veggies sauce abun ba'a magana #foodfolio Sholly's Kitchen -
-
Alkubus
Alkubus abincin gargajiya ne Wanda aka sarinsa hausawa ne maciyansa ,akan yisa da salo daban daban wasu kanyi na zalla flour wasu Kuma zalla alkama wasu Kuma sukan hada flour da alkama din a lokaci guda . Meenat Kitchen -
-
Yadda zaki yi ALKUBUS
Girki wani abune me sa farin ciki idan kana cin sa kaddai ma irin wanna girkin na ALKUBUS da muka fito da shi na zamani yanzu da zai kara maka kawar cin sa Ibti's Kitchen -
Alkubus
Wannan shine karo na farko da na tabayin alkubus ku alhamdulillah ya fito da kyau kuma yayi dadi duk da cewa yara sunche beji gishiri ba 😅Na sadaukar da girkin nan ga duk yan Cookpad Hausa only amma 😎😃 Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
-
Fanke
N tashi da safe n rasa me Zan hada Mana muyi breakfast dashi kawae n Yanke shawarar bari nayi fanke kuma Alhamdulillah iyalina sunji dadinsa sosae. Zee's Kitchen -
Bread me inibi da yayan habbatus sauda
Na gano cewar idan kayi abu a gida yafi dadi akan na siyarwa koda yaushe muna siyan bread amma gaskia wanan da nayi yafi mana dadi munji dadin sa sosai nida iyalina#bakebread @Rahma Barde -
Alkubus na Alkama
Alkubus abincin gargajiya ne Yana da dadi. Nasa nama aciki godiya ga @Maryam kitchen na sami idea a wurin ta. Gumel -
Flat bread
Wannan shine na farko da nayi, kuma alhamdulillah 💃, munji dadinshi sosai musamman da akasa Miya, next da miyan wake zanyi shi insha Allah Ummu_Zara -
-
-
Burodi wanda ba kwai ba madara da butter
Yarana na son burodi ga shi kuma muna lockdown,nayi shi yayi dadi sosai Aishat Abubakar -
-
Alkubus With Vegetable Sauce
Wannan shine farkon yina, kuma shine farkon cin alkubus da mukayi nida yara na, munji ddin shi sosai. Thanks to Maryama's kitchen don da recipe dinta nayi amfani. Sweet And Spices Corner
More Recipes
sharhai (10)