Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za'a wanke kayan lambu a wanke su tas sai a yanka latas, albasa, tumatur kanana sai a dakko grater a goga Karas din sai a dakko mazubi a jera su in ba a lokacin za'a ci ba shi kenan Angama
- 2
Voila😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Simple salad
Salad mahadin abincine ko aci da abinci ko zallanshi yana da dadi ga qara lfy @M-raah's Kitchen -
-
-
-
Macaroni salad 🥗
#omn. Ina da bama kusan wata 6 a fridge shi ne yau na dakko nayi macaroni salad da ita. alhamdulillah munji dadin sa Ummu Aayan -
Sweet corn salad
Na kansance ma abociyar son ganye kwarae d gsk ban son cin abinci b tare d ganye shiyasa nayi wannan hadin salad din don kaena #Hi Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Avocado Tuna Salad
Mijina na yawan so salad shiyasa nake yawa yisa ,kusan kulu se yaci salad dashi da yara Maman jaafar(khairan) -
-
Salad
Idan kina bukatar chin abu mara nauyi mostly at night you can try this, xa kuma a iya hadashi da jellof rice or white rice da stew asmies Small Chops -
-
Salad
#myfavouritesallahmeal gaskiya wannan hadin salad din ya fito dani kunya awajan abokan mijina da sallah musamman da suka hada da friedrice abin ya bada ma'ana rukayya habib -
Chicken shawarma
#SHAWARMA. Ansayomin gasashshen naman kaza kuma gashi cikina ya ciki,sai nasaka cikin fridge, inata tunanin yazanyi dashi kawai sainayi tunanin nasakashi cikin wannan hadin shawarma. Shawarma nayi matukar dadi,iyalina sunji dadinta kuma sun yaba. Samira Abubakar
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15403550
sharhai (2)