Doughnuts recipe

Mrs,jikan yari kitchen
Mrs,jikan yari kitchen @mrsjikanyarikitchen
Sokoto Nigeria

Wannan doughnuts yabani shawa sosai saboda yayi kyau yayi dadi yayi laushi abunde sai wanda yacifah.......!kefa yabaki shawa?🌝🤤😋

Doughnuts recipe

Wannan doughnuts yabani shawa sosai saboda yayi kyau yayi dadi yayi laushi abunde sai wanda yacifah.......!kefa yabaki shawa?🌝🤤😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupFlour
  2. 1/2 cupSugar
  3. Ruwan ɗumi
  4. Yeast 3spn
  5. Baking powder ½spn
  6. Mai
  7. 1/2 cupMadara
  8. Butter
  9. Pinch of salt
  10. 2Egg

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki fara xuba yeast naki a wuri mai kyau sannan ki saka ruwan ɗumi ki ajiye for 10mnts idan na ƙwaraine xakiga yayi kumfa dashi xakiyi kwaɓinki na dough

  2. 2

    Sannan ki tankaɗe flour naki kisaka sugar,baking powder,salt,madara,egg sannan kiyi mixing nasu kisaka ruwanki na yeast kifara kwaɓi

  3. 3

    Daganan saikiyita murxawa bcox, doughnut yana buƙatar murxawa shixai saka yayi laushi yaƙara tashi yayi ɓul-ɓul dashi yayi smooth

  4. 4

    Sannan idan kinka gama murxawa kisaka butter kiƙara murxawa saiki rufe ki ajiye yatashi for 20mnts

  5. 5

    Idan yatashi sannan ki faɗaɗashi kisaka doughnut cutter if bakida ita kisaka bakin cup kiyi cutting dashi idan kinka ƙare cutting saiki rufe kisake ajewa for 5mnts

  6. 6

    Daganan saiki ɗora abun suya kisaka oil naki enough sannan idan yayi xafi saiki fara soyawa
    Note:- doughnut bayason wuta da yawa kuma bayason kaɗan idan kinka saka wuta da yawa xai ƙone idan kinka saka kaɗan xaisha mai tsakatsakiyya kuma idan bakida doughnuts cutter kiyi using da cup bakinsa idan ɗayan gefen yayi golden brown saiki juya ɗayan gefen shikenan our doughnuts is ready
    MRS, JIKAN YARI KITCHEN

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs,jikan yari kitchen
Mrs,jikan yari kitchen @mrsjikanyarikitchen
rannar
Sokoto Nigeria
Am proud to be a chef alhamdullahI.G:-mrsjikanyarikitchenTikTok:-mrsjikanyarikitchenLomotif:-mrsjikanyarikitchenCall:-08105355090WhatsApp:-mrs, jikan yari kitchenCookpad:-mrsjikanyarikitchen
Kara karantawa

Similar Recipes