Salad

Ana iya cinsa haka, ko kuma acisa da abinci ko jellop ko shinkafa da miya yanada dadi sosai.
Salad
Ana iya cinsa haka, ko kuma acisa da abinci ko jellop ko shinkafa da miya yanada dadi sosai.
Umarnin dafa abinci
- 1
A wanke kokumba da veniger sannan a yanyanka acire cikin, hakama tumatur a wankeshi sannan a yanyanka, a ajiye agefe, na dafa masara nasa gishiri aciki, daya dahu nasa wuka na yanka wanda zanyi amfani dashi na ajiyeshi gefe, avocado kuma nabare na yanka wanda zanyi amfani dashi, karas shima na wanke, sannan nakankare wanda zanyi amfani dashi, shrimps kuma naxuba mai kadan a kasko, sannan naxuba shi aciki nasa black paper kadan da maggi kadan na dan soya sama sama, da yayi na kwashe.
- 2
Nasamu tray naxuba aciki, ana iya matsal lemon aciki idan xa'aci. Nagode
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai (8)