Tura

Kayan aiki

  1. zobo 1plate
  2. 1 cupSugar
  3. flavor 1teaspoon
  4. kanunfari
  5. 4ginger
  6. kanwa half teaspoon
  7. 1cucumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fara gyara zobonki ki wanke sannan ki sakashi a tunkunya ki dauko kanunfarinki ki daka sanna kiyi greating na ginger dinki kisaka a cikin zobonki sannan sai ki Dora a wuta kibarshi had ya dahu said ki sauke

  2. 2

    Bayan ki sauke kibarshi ya huce sannan ki tace kisaka kanwa sannan sai kiyi blending cucumber ki tace sannan kisaka cikin zobo kisaka flavor dinki da sugar sai kisaka kankara koki saka a cikin fridge

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

Similar Recipes