CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Wainar shinkafa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Wainar shinkafa ainihin hoton girkin

Wainar shinkafa

@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.

Wainar shinkafa

@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 1 cupShinkafar tuwo
  • 1 cupBasmati rice
  • Baking powder karamin cokali daya
  • Sugar babban cokali uku
  • cokaliSalt karamin
  • Yoghurt babban cokali biyu
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke shinkafar ki saiki jika ta bayan ta jiku saiki sake daurayeta ki zuba cikin blender kiyi blender dinta bayan kin gama saiki juya sosai kisa sugar, baking powder, salt, yoghurt, ki juya sosai saiki rufe yayi 15/20 minutes zakiga ya kara yawa ya tashi saiki mix ki dora tanda ki zuba mai saiki zuba kullin ludayi daya ko da rabi ko biyu ma yadan ganta da girman ludayin saiki rufe da murfin tukunya

  2. 2

    Bayan minutes 2/3saiki Bude ki juya saiki kara rufewa idan ta soyu saiki kwashe shikenan

    Wainar shinkafamatakin girki2 hoto
    Wainar shinkafamatakin girki2 hoto
    Wainar shinkafamatakin girki2 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
rannar October 24, 2021 06:00
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Kara karantawa

sharhai (5)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
October 24, 2021 15:54
@cook_20342095 wlh naji kwadayinta
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Wainar Shinkafa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Fattoush Salad
  2. Alale with sauce
  3. Water melon juice
  4. Soyayar sweet potato 🍠
  1. Pineapple cake
  2. Dafa dukan shinkafa da wake
  3. Water melon juice
  4. Alale with sauce
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15639052
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close