Alale with sauce

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Albasa
  3. Tarugu
  4. Tattasai
  5. Tomatos
  6. Ginjar
  7. Garlic
  8. Egg
  9. Maggi
  10. Corry
  11. Carafish
  12. Lawase
  13. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki surfa wake ki wanke kisa tarugu kisa Albasa kisa Tattasai kisa carafish
    Sai ki markada Daganan kisa Maggi da sauran kayan Miya kisa Albasa Mai ganye kisa manja ki kulla Aleda shikinan ashedade lfy😁

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bongel Cake And More
rannar

sharhai

Similar Recipes