Fattoush Salad

Jahun's Delicacies
Jahun's Delicacies @4321ss
Kano,Danladi Nasidi Estate.

Wannan hadin salad yana da dadi,kuma zaki hada masa dressing din da kike so.

Tura

Kayan aiki

  1. Ganyen Lettuce
  2. Timatir
  3. Albasa
  4. Kwakwamba
  5. Lebanese bread(shawarma bread)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara yanka shawarma bread dinki sai ki shafe shi da gishiri sannan ki soya a mai.

  2. 2

    Sai ki yanka ganyen salad bayan kin wanke shi da gishiri.

  3. 3

    Zaki yanka timatir,albasa da kwakwamba ki ajiye.

  4. 4

    Sai ki hade su waje daya,sannan ki yi masa salad dressing irin wanda kike so.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jahun's Delicacies
rannar
Kano,Danladi Nasidi Estate.
Sadiya Salisu Jahun,was born and brought up in kano,an Msc.holder on Agricultural Extension,i love cooking and i think to be a great chef you have to be a great teacher, i love doing classes with people who loves and enjoy food,bringing them all around one table to speak.
Kara karantawa

Similar Recipes