Datun kanzo 2
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke kanzon ki har ya wanku sannan ki jika shi da ruwa tafasasshi,waenda kika san zai shanye sannan ki barbada gishiri kadan
- 2
Sannan ki wanke veggies dinki ki yanka su kanana
- 3
Sai ki zuba busashshen yaji cikin turmi ki daka ki zuba kuli kuli ki daka sannan ki zuba ajino moto,da maggi star ki daka har sai sun daku
- 4
Sannan ki hade su wuri guda ki data shi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15795698











sharhai (6)