Chocolate pastry puff roll

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana hadi na pastry puff yayi dadi dan ko plating banyi ba aka ciye shi , sana nakan siye pastry puff nasa a fridge duk sadan naji inaji kiwya hada flour kuma ina marmari abun fulawa ko kuma ina sawri nayiwa yara wani snack kawai sai na fito dashi nayi using

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1pack pastry puff
  2. 1tablespoon butter
  3. 1 cupchocolate chips
  4. 1egg
  5. 2tablespoon sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dawko pastry puff dinki ki bude ki shafame butter

  2. 2

    Sana ki yanka yadan nayi a picture sai ki zuba chocolate kina iya using chocolate chips ama dayake inada chocolate shine na fasa kanana na zuba sana na linke kamar tabarma

  3. 3

    Na shafame kwai sana na barbada sugar a kanshi nasa a oven

  4. 4

    Gashi ya gasu akaiw dadi musaman kika hada da shayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes