Banana, oreo and chocolate milkshake

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Godiya ga aunty jamila Tunau itace tayi wana hadi tace akaiw dadi kuma na gwada gaskiya baa bawa yaro mai kiwya😜😋😂

Banana, oreo and chocolate milkshake

Godiya ga aunty jamila Tunau itace tayi wana hadi tace akaiw dadi kuma na gwada gaskiya baa bawa yaro mai kiwya😜😋😂

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupchilled whole milk
  2. 3banana
  3. 4oreo biscuits
  4. 1diary milk chocolate

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hadasu duka aciki blender kisa madara

  2. 2

    Kiyi blending sosai shikena sai sha😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes