CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Miyar jajjage
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Miyar jajjage ainihin hoton girkin

Miyar jajjage

Hauwa'u Aliyu Danyaya
Hauwa'u Aliyu Danyaya @Hawwer01
Sokoto

#teamsokoto

#teamsokoto

Kara karantawa

Miyar jajjage

Hauwa'u Aliyu Danyaya
Hauwa'u Aliyu Danyaya @Hawwer01
Sokoto

#teamsokoto

#teamsokoto

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Jajjagen kayan miya
  • Nama
  • Maggi star,ajino moto,gishiri,
  • Ruwa
  • Mai
  • Tafarnuwa
  • Citta, tafarnuwa albasa me lawashi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dora tukunya akan wuta,sae ki zuba ruwa ba masu yawa ba sei ki wanke naman ki ki zuba,ki yanka albasa kisa dakakkar citta da tafarnuwa,ki sa maggi star ki tafasa naman.daga nan sae ki zube naman da kingin ruwan tafasa cikin kwano

    Miyar jajjagematakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai ki sake dora tukunya akan wuta ki zuba mai ki soya shi da albasa sai ki zuba naman ki da kinka tafasa ki soya shi sannan ki kwashe naman cikin wani kwano

    Miyar jajjagematakin girki2 hoto
  3. 3

    Sae ki zuba kayn miyan ki ki soya su da wannan mai da kinka soya naman ki,idan suka soyu sai ki zuba maggi da gishiri amma ba da yawa ba tunda kinsa wani maggi wurin tafasar nama.ki zuba wannan naman da kinka soya ki zuba sauran ruwan da kika tafasa naman.ki rufe tukunyar har miyar ta dahu

    Note:bansa kanwa ba saboda tumatur beda yawa kuma miyar bata yi tsami ba

    Miyar jajjagematakin girki3 hoto
    Miyar jajjagematakin girki3 hoto
  4. 4

    Miyar jajjagematakin girki4 hoto
    Miyar jajjagematakin girki4 hoto
    Miyar jajjagematakin girki4 hoto
  5. 5

    Done

    Miyar jajjagematakin girki5 hoto
    Miyar jajjagematakin girki5 hoto
    Miyar jajjagematakin girki5 hoto
  6. 6

    Miyar jajjagematakin girki6 hoto
    Miyar jajjagematakin girki6 hoto
    Miyar jajjagematakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Hauwa'u Aliyu Danyaya
Hauwa'u Aliyu Danyaya @Hawwer01
rannar January 23, 2022 12:05
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

sharhai (2)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
January 23, 2022 22:26
Masha Allah 😋
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Soup

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Chocolate cake
  2. Butter cookies
  3. Golden Yam And Tamarind Pap
  4. Shinkafa da miya
  5. Dambun kaza
  1. Golden Yam And Tamarind Pap
  2. Shinkafa da miya
  3. Farsashen kwai (Scrambled egg)
  4. Butter cookies
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15905806
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close