Dambun kaza

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Dadi ba magana dumbun nan

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Kayan kanshi
  3. Kayan dandano
  4. Albasa
  5. Attaruhu
  6. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiwanke kazanki tas kisa atukunya kamar zakiyi pepper soup kisa komai kisa kisa ruwa kibarsa yashanye se kifara tukawa da muciya kina tukawa sekina cire kashin haka zakiyitayi har kicire kashin tas kina tukawa sekisa jajjagen albasa da attaruhu da garlic kici gaba da tukawa harse ruwanjikin yashanye sekitaba kiji inyayi yadda kikeso dandanon inbaiyiba kikara kina juyasa har yazama baida nawi shikenan kingama aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes