Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15925214

Zaki zuba butter a tukunya har yayi zafi
Sai ki zuba Masaran popcorn ki gauraya
Inya fara fashewa saiki Rufe tukunyar har sai y gama fashewa sannan a juye
Zaki narka sugar ki zuba akai then sai a barbada madara a gaurayawa.Aci dadi lpia.
An kwafa!
More Recipes

sharhai (2)