Roti da soup

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan girki na musanman me na Yan india

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour Kofi uku
  2. Yeast karamin cokali daya
  3. Sugar cokali daya babba
  4. Gishiri karamin cokali daya
  5. Mai cokali uku babba
  6. Madara cokali biyu babba
  7. Ruwan dumi Kofi daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada flour,sukari,gishiri,madara da yeast ki juya sosae ki kawo Mai ki zuba ki juya sannan ki zuba ruwa ki kwaba sosae ki rufeshi ya tashi. Zakiyi kwabin yafi na farke tauri

  2. 2

    Ki shafa Mai a pan ki debo kwabin ki zuba ki Dan bubbudashi
    Ki gasashi sama da kasanshi.

  3. 3

    Zaki iya cin wannan girki da Miya ko soup.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Barka da dawowa munyi missing dinki 🤝🤗 @Ayshat_Maduwa65 kinga mutuniyar

Similar Recipes