Shayin Goruba

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Wannan shayin na da matukar dadi kuma goruba nada kyau mussaman ga masu hawan jini da ciwon sugar wato diabetics

Shayin Goruba

Wannan shayin na da matukar dadi kuma goruba nada kyau mussaman ga masu hawan jini da ciwon sugar wato diabetics

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Goruba
  2. 2Citta
  3. chokaliMasoro karamin
  4. 10Kanu fari guda
  5. chokaliFennel qaramin
  6. chokaliYaji baki qaramin

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisaka duka kayan yajin a tukunya ki barsu suyi ta dahuwa

  2. 2

    Kaman minti 20 abun mamaki zakin goruba yasa ban sala sugar ba kuma yayi dadi

  3. 3

    Goruba nada dadi musamman ga masu ciwon sugar da hawan jini

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (6)

Amatulghaniy
Amatulghaniy @ama2
Ga dadi, ga lafiya. Godiya mu ke

Similar Recipes