Kayan aiki

20mins
2 yawan abinchi
  1. 5Lemun guda
  2. 1Citta danya
  3. Naa’ naa (ba dole se kinsa ba)

Umarnin dafa abinci

20mins
  1. 1

    Zaki bare bawon lemonki ki yanka shi qanana

  2. 2

    Ki cire diyan citta kuma ki bare bayan

  3. 3

    Kisaka a blenda ki markada tareda citta in bakison ciita base kin saka ba

  4. 4

    Idan ya niku se ki tace kisa a fridge nikam ban sa sugar ba sanoda mura amma zaki iya saka zuma tafi lafiya

  5. 5

    Na dan tsiko naa naa na sa don abun yaqara armashi 😃

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (4)

Chef K. Madaks Bakery
Chef K. Madaks Bakery @chefkaymadaks09
Garin dadi na nesa 😭 baride naci hinkafa sena kora 🤣💃💃

Similar Recipes