Hadin kwai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15935739
Ki jajjaga turugu, tattasai da albasa, sai ki zuba mai a abin suya idan tayi zafi sai ki jajjagen ki juya
Kisa maggi da curry da gishiri sai ki juya ki fasa kwai ki zuba sai kiyi ta juyawa har yayi
Zakiyi iya ci da da dankali ko doya.
An kwafa!
More Recipes

sharhai (4)