Custard

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Kada kullun kiyi ta dama custard se kache yar makarantar boarding house ki rinka yi kina chanza salo akoda yaushe
#teamsokoto #strawberry #breakfastidea #ramadan

Tura

Kayan aiki

  1. Garin checkers custard chokali 2
  2. 2Masara leda
  3. Strawberry
  4. Almond
  5. Gyada
  6. Kwakwa
  7. Diyan cashew (cashew nuts)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki aza ruwan zafi kofi daya su tafasa

  2. 2

    Se ki kwaba custard dinki da ruwan sanyi

  3. 3

    Idan ruwan suntafasa se ki zuba cikin damun custard dinki
    Ki zuba madara da sugar ki motsa

  4. 4

    Sannan ki jera kayan marmari zaki iya amfani da ayaba ko mangwaro duk dai abunda kikeso ya qara mishi armashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (9)

Khayrat's Kitchen& Cakes
Khayrat's Kitchen& Cakes @khayrat123
Masha allah aunty jamila looking so yummy

Similar Recipes