Farfesun busashshen kifi

Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02

Mamana tanason kifi sosai😋nayi wannan girkin ne saboda ita.

Farfesun busashshen kifi

Mamana tanason kifi sosai😋nayi wannan girkin ne saboda ita.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mins
2 yawan abinchi
  1. Busashshen kifi
  2. Mai kadan
  3. Maggi
  4. Tarugu,tassai,albasa
  5. Kayan kamshi
  6. Ginger da garlic
  7. Lawashi

Umarnin dafa abinci

20mins
  1. 1

    Zaki gyara kifin ki ki cire dattin da ke ciki sai ki jiqa shi cikin ruwan zafi yayi kamar minti 5 haka

  2. 2

    Sai ki soya Mai ki zuba albasa,tarugu da tattasai kayan kamshi da su Maggi sai ki zuba ruwa yadda ya kamata

  3. 3

    Ki rufe hadin ki barshi yayi kamar 10 mins Yana dahuwa sai ki zuba kifinki da lawashi ki bari 2-3mins

  4. 4

    Idan ya dan sulala sai a sauke

  5. 5

    Aci lafia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02
rannar
I'm a daughter, housewife and a mother. Cooking is my hobby.
Kara karantawa

Similar Recipes