Alkubus da miyar gyada
Wannan miyar gyada ta musanman ce😁
Umarnin dafa abinci
- 1
Na daura Miyar hanta da tayi saura akan wuta na Kara soyata sannan na dama markadaddiyar gyada da ruwa na zuba acikin miyar na juya na rufe na barshi ya tafasa.
- 2
Na kawo sinadarin dandano na saka na Dan Kara kayan kamshi sannan na zuba albasa Mae kawashi na barshi yayi minti biyar na sauke.
- 3
Alkubus Kuma nayishi suna cikin recipe na.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15964888




sharhai (3)