Alkubus da miyar gyada
Wannan miyar gyada ta musanman ce😁
Umarnin dafa abinci
- 1
Na daura Miyar hanta da tayi saura akan wuta na Kara soyata sannan na dama markadaddiyar gyada da ruwa na zuba acikin miyar na juya na rufe na barshi ya tafasa.
- 2
Na kawo sinadarin dandano na saka na Dan Kara kayan kamshi sannan na zuba albasa Mae kawashi na barshi yayi minti biyar na sauke.
- 3
Alkubus Kuma nayishi suna cikin recipe na.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Tuwon sinkafa da miyar alaiho
Wannan miyar yanada dadi sosai kuma yana kara lfy ajiki TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Miyar Gyada
Ina ta Sha'awar cin Masa but ma rasa wani miya zanyi amfani dashi se kawai na tambayi saboda bantaba yi da ita ba se na yiwa @ant Jamila magana ana iya ci da miyar Gyada saboda ita nake Sha'awar yi se tace min sosai ma.shi ne nayi and alhamdulillah tayi dadi sosai #nazabiinyigirki Ummu Aayan -
Miyar Rama da gyada
Wannan miyar gargajiya ce wacca nake jin dadinta sbd dandanon tsami tsaminta #miya Khadiejahh Omar -
-
-
-
Dafaffiyar gyada
A irin wannan lokacin a na yin kakar gyada daga gona zuwa kasuwa Kai tsaye , ina Jin dadin dafaffiyar gyada ni da iyalina, sannan kuma ta na Kara lfy. Wasu na zuba gishiri wurin dafawa Amma ni na fi son ta a haka Maryam's Cuisine -
Miyar gyada da ganyen ugu
Shin kin taba gwada yin miyar ugu da gyada maimakon agushi? Ki gwada wannan yana da dadi musamman a hada da tuwon shinkafa zaki bada labari😋 Fatima Ahmad(Mmn Adam) -
-
Biskin masara da miyan yakuwa
Wannan abincin yanada dadi sosai kuma abincine na gargajiya musanman ma akasarmu ta barno muna sonshi sosai kuma munrikesa da daraja TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Miyar gyada
#soup.Ina tsana nin San miyan gyada sabida tana shiga da almost all swallow Muas_delicacy -
Miyar wake
Gsky miyar nan ta musamman ce munji dadin wannan miya nida iyalaina gdya mai yawa a gareki @fiddy's kitchen Sam's Kitchen -
-
Miyar kubewa
Maigidana Yana son miyar yauqi, Kuma tanada sauqin Yi, nakanyi ta da salo kala kala. Tayi Dadi sosai. Walies Cuisine -
Tuwon dawa da miyar Guro
#SokotostateRanar juma'a ta musamman ce hakan yanasa inyi girki na musamman. Butter yana qarama turo gardi da dandano Walies Cuisine -
-
-
Miyar wake🥘
Wannan miyar ta musamman ce...😍😉tuwon shinkafa miyar wake sune abinci na biyu da iyalina sukafiso bayan shinkafa...😂💞❤️💯 Firdausy Salees -
Miyan ugu da kabeji mai gyada
Wannan miyar tayi dadi sosai zaki iya cinta da tuwon shinkafa ko kuskus TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Miyar Zogala
Na dade banyi miyar zogala ba yau de gata nan #gargajiya #zogala #gyada #tuwonshinkafa Jamila Ibrahim Tunau -
Miyar Ofada (Sauce)
To nidai ban ma san sunan wannan miyar ba da dadin ta ma baa maganaMunje Abuja recently aysha Adamawa ta yi mana wannan miyar ta yan gayu me dadi shine na ce nima bari in gwada amma tawa bata kai yajin ta aisha ba 😅 Jamila Ibrahim Tunau -
Gyada suyar ruwa
Inason a soya gyada me bawo tafi mn dafaffiya ko ta soyu dadi nd tana tuna mm lkcn yarinta.Hafsatmudi
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15964888
sharhai (3)