Shayi me kayan yaji

Goggo
Goggo @diyarbaba

Musamman wannan lokachin sanyi #sokoto #tea #shayi lemun tsami

Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki saka komai a tukun yaki dafa sawon minti goma

  2. 2

    Da ya dahu se ki tace ki saka sugar ki Zuma da lemun tsami shayin ki ya kammalla se Sha musamman da safe ki marece

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Goggo
Goggo @diyarbaba
rannar
Ina matukar son girki
Kara karantawa

Similar Recipes