Kayan aiki

  1. 2 cupwhite beans
  2. /2 kg beef meat 1
  3. Fish
  4. 1tablespoon tomato paste
  5. 1 cupkaya miyan
  6. 1onion
  7. 2big carrots
  8. 1/2cabbage
  9. 1tablespoon crayfish
  10. 2maggi
  11. 1teaspoon curry and thyme
  12. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wana shine white beans, da farko zaki dora ruwa kan wuta inda ya tafasa sai ki zuba wakey aciki ki barshi ya nuna sai ki sawke ki tsane ki ajiye gefe

  2. 2

    Sai ki dora tukaya kisa oil, kisa onion ki soya sama sama sana sai kisa tomato paste ki kara soyawa ma 2mn

  3. 3

    Sana sai kisa nikake kayan miya (inada dafafe kayan miya a fridge shi nayi using) sai ki barshi ya nuna har sai kigan oil ya fara fitowa sana sai kisa maggi, curry, thyme, crayfish ki yanka carrot ki zuba

  4. 4

    Kisa cabbage sai ki zuba ruwan nama ki rufe ki barshi ya tafasa har sai kigan carrots da cabbage din ya fara nuna ama kada ki barsu su nune

  5. 5

    Sai ki zuba dafafe white beans kisa nama da kifi

  6. 6

    Ki barshi ya kara nuna ma 3mn sai ki sawke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes