Miyar kuka
Inason miyar kuka sosai itace favorite dina nikam a miyoyi musamman in aka burge naman kaza a ciki.wayyyyooooo
#Gargajiya
Miyar kuka
Inason miyar kuka sosai itace favorite dina nikam a miyoyi musamman in aka burge naman kaza a ciki.wayyyyooooo
#Gargajiya
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na daka daddawa da citta naman kaza na dama a tafashe yake.na jaggaga attaruhu tattasai da albasa ta
- 2
Na dora tukunya a wuta na zuba ruwa daidai yadda nake so na zuba daddawa, citta, maggi, gishiri,manja jajjagen taruhu nasa naman kaza ta da ruwan sulalen na barshi ya bararraka na awa guda2 da farko na rufe tukunyar bayan ya fara tafasa sai na bude shi kadan
- 3
Bayan ya tafasa na awa guda zuwa awa daya da kwata sai na dauko kuka ta na kara tankade ta na zuba ina kadawa da abn kada miya saboda kar tayi kulli
- 4
Na barta ta kara dahuwa sai na sauke. Zaa iya cinta da ko wane irin tuwo.Ni dai naci tawa da tuwon shinkafa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes










sharhai