Qosai

Jamila Hassan Hazo
Jamila Hassan Hazo @Jermeelerh2

Abinci ne da ake amfani da ita aqasar hausa da safe tare da koko/kunu
#gargajiya

Qosai

Abinci ne da ake amfani da ita aqasar hausa da safe tare da koko/kunu
#gargajiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

35mins w
2 yawan abinchi
  1. Wake gwangwani daya
  2. Mangyada indagi
  3. 4Attarugu guda
  4. Albasa babba guda daya
  5. Gishiri

Umarnin dafa abinci

35mins w
  1. 1

    Wanke wake aruwa ajuyeyi a turmi Asurfashi har bawonshi yafita

  2. 2

    Ajuye wake a roba awanke tass harsai bawon yafita

  3. 3

    Ajuyeshi a bilanda/injin markade, Azuba wankekken attarugu da gyararren albasa aciki da ruwa kadan a markada yai laushi sosai ajuye aroba

  4. 4

    Azuba mangyada a tukunya sai akawo waken asaka mishi gishiri kadan abugashi sosai

  5. 5

    Asoya acikin mai sai aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Hassan Hazo
rannar
I Drive Pleasure While Cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes