Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki tankade fulawa,ki ajjiye a gefa
- 2
Sai ki dauko butter da sikarinki kihadesu guri daya kiyi bugawa har sai sikarin yanarke zakiga butter yayi fari
Sai ki dauko fulawarki da baking powder ki hadesu guri daya ki xuba akan hadin butter ki jiya sosai sai ki dauko madararki kidamu - 3
Kofi kixuba sai kixuba ruwa kisa veniger ki juye akan hadin butter dakika zubama fulawa ki buga sosai sai ki ga
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16233884




sharhai