Umarnin dafa abinci
- 1
Todafarko tafasa naman zakayi da maggi d kayan kamshi a jajjaga attaruhu d Albasa azuba aciki sutafaso tare
- 2
Sai abarshi y Dan ruwansa Amma kadan sai ahada Akai idan yadahu
- 3
Sai a sauke sannan ayanaka Koren tattasai shima kanana Akai hadin.
- 4
Sai a yanka cabbage kanana Siri Siri d Karas Shima sirisiri a wankesu dakyau sai atsanesu a collander
- 5
Sai a dauka wannan biredin a shafeshi d ketchup idan angama sai adauko mayonnaise
- 6
Shima ashafesu sannan adauko cabbage a zuba agefe daya sai a dauko Shima Karas Shima a Dora sai adauko hadadden namannan
- 7
Shima adora Akai agefe daya sai a Dan kara mayonnaise din Akai kadan sai ayi rolling din biredin kamar haka.
- 8
Shima akan wuta asa wuta kadan sai sai ajerasu sudan gasu karabarshi yadade sai asauke.
- 9
Kyanta acıta d Dan duminta
- 10
Sai adaukota a nadeta a takaddar Sai a Dora frying pan
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Simple shawarma
Iyalina sunasan shawarma shiyasa bana gajiya da sarrafata. # celebrating 1k members on facebook Meenat Kitchen -
-
-
-
-
Shawarma ta hanta
Wannan shawarma tana da dadi,mutane suna cewa basu taba ganin ana yinta ba Afrah's kitchen -
-
Shawarma
Shawarma akoda yaushe ina jin dadintaDa megida beso amma yanzu cewa yake na koya mishi cin shawarma 😅 Jamila Ibrahim Tunau -
-
Beef shawarma
Ina son yin shawarma akwo dadi kuma yana saving a lot daka je ka siya a waje gwara kayi a gidaKuma yana da sauqi sosai sassy retreats -
-
-
-
-
-
-
Beef shawarma
Na kwana biu banyi shawarma ba danayi duniya jinayi bantaba cin Mai dadinsaba,😋dadi baa magana Zaramai's Kitchen -
-
-
-
Vegetables shawarma
#SHAWARMA Shawarma abincin larabawane to amma muma yan Nigeria mun maidashi tamkar abun marmari da sha'awarmu aduk lokacin da muke bukata hausawa ma suna taka tasu rawar wajen sayenta ko yinta a gida nidai bana sayen shawarma nakanyiwa iyalina duk kalar da suke sha'awarci. Meenat Kitchen -
-
Shawarma
#Shawarma wannan hadin nakanyima maigidana shi sosai saboda yanajin dadinsa yakanso ko yaushe yakasance da wannan hadin shawarma Delu's Kitchen -
Shawarma
#shawarmaKasancewar shawarma abincin larabawa ne Wanda a yanzu yazama cimar kowa domin hausawa ba'a barsu a baya ba haka zalika India da sauran jinsin mutanan daga kasashe duniya .Saboda tanada matukar dadi ga dandano mai gamsarwa.ina matukar son shawarma . Meerah Snacks And Bakery
More Recipes
sharhai (5)