Tura

Kayan aiki

1hr 30mns
2-3 servings
  1. 2 cupsFlour
  2. 2 tbspnSuger
  3. 1 tbspnYest
  4. 2 tbspnButter
  5. pinchSalt

Umarnin dafa abinci

1hr 30mns
  1. 1

    Zaki tankade flour ki a roba sannan ki zuba sauran kayayyakin a ciki ki juya sosai

  2. 2

    Sai ki kawo ruwa me Dan dumi ki dnga zubawa kina kwabawa har kiyi making soft dough

  3. 3

    Ki saukeshi daga cikin roba zuwa kan board dnki kiyi ta murzashi until it's smooth

  4. 4

    Se kiyi cutting dnshi daidai size en da kk so ki ajiyeshi a guri me dumi ya tashi

  5. 5

    Se ki Dora mai a wuta ki saka wutar kadan idan yy dumi sai ki saka ki fara soyawa idan daya gefen yayi ki juya dayan
    Writer SADIYA TASIU JIBRIL

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
haleematou tj
haleematou tj @afrahluv1
rannar

Similar Recipes