CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Steam semolina cake
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Steam semolina cake ainihin hoton girkin

Steam semolina cake

HAFSAT ABDULKAREEM
HAFSAT ABDULKAREEM @MoHafs_01

#mukomakitchen

#mukomakitchen

Kara karantawa

Steam semolina cake

HAFSAT ABDULKAREEM
HAFSAT ABDULKAREEM @MoHafs_01

#mukomakitchen

#mukomakitchen

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

awa 'daya
mutane uku
  • Garin semolina qaramin Kofi biyu
  • Kwai hu'du
  • Mai kwatan karamar Kofi
  • Sugar qaramar kofi daya
  • Bakar Hoda qaramar cokali daya
  • Kwatan cokali na gishiri
  • Tukunyar turara abinci
  • Ruwa
  • Kofinturara abinci ko na gashin cake
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

awa 'daya
  1. 1

    Debo suga karamar Kofi daya, zuba a roba, fasa kwai hudu akan sugan.

    Steam semolina cakematakin girki1 hoto
    Steam semolina cakematakin girki1 hoto
    Steam semolina cakematakin girki1 hoto
  2. 2

    Bayan an fasa kwan sai a zuba gishiri kwatan qaramar cokali ciki, a debo Mai kwatan karamar Kofi a zuba ciki.

    Steam semolina cakematakin girki2 hoto
    Steam semolina cakematakin girki2 hoto
    Steam semolina cakematakin girki2 hoto
  3. 3

    A motsa hadin sosai har sai sikarin ta narke, idan Kuma anaso za a iya sakawa a blender Kamar yadda ake gani a hoton. Bayan sukari ta narke sai a kashe blender.

    Steam semolina cakematakin girki3 hoto
    Steam semolina cakematakin girki3 hoto
    Steam semolina cakematakin girki3 hoto
  4. 4

    A juye a roba idan a blender aka motsa shi. Idan Kuma a roba aka motsa shikenan. A debo garin semolina karamin Kofi biyu,

    Steam semolina cakematakin girki4 hoto
    Steam semolina cakematakin girki4 hoto
    Steam semolina cakematakin girki4 hoto
  5. 5

    A rinqa zubawa kadan kadan ana motsawa kamar na mintuna goma. Za a iya yi da mixer.

    Steam semolina cakematakin girki5 hoto
  6. 6

    Bayan an samu mintuna goma ana motsa shi, ga yadda zai Zama Kamar yadda aka gani a hoton. Sai a rufe shi ya samu Kamar mintuna goma a rufe.

    Steam semolina cakematakin girki6 hoto
    Steam semolina cakematakin girki6 hoto
    Steam semolina cakematakin girki6 hoto
  7. 7

    A nemo tukunyar turara abinci ko tukunya haka, A zuba ruwa a kasan tukunyar a saka marfin tukunya ko lariya a ciki Amma Kar ruwan ya wuce Rabin lariyar idan dashi za a yi.

    Steam semolina cakematakin girki7 hoto
    Steam semolina cakematakin girki7 hoto
    Steam semolina cakematakin girki7 hoto
  8. 8

    Idan da marfin tukunya kawai ne ma Kar ruwan ya haye marfin tukunyar.

  9. 9

    Bayan Nan sai a nemo kofin gashin cake ko dai duk wani irin Kofi da kike dashi ki shafe cikin da Mai,

    Steam semolina cakematakin girki9 hoto
  10. 10

    A bude cake din da aka rufen bayan minti goma,Idan an bude sai a dauko bakar Hoda qaramar cokali daya a zuba akai a Kara motsawa. Sai a daura tukunyar da za ayi turaran a daura a wuta.

    Steam semolina cakematakin girki10 hoto
  11. 11

    Bayan an Gama motsa bakar hodar a cikin cake din, sai a dauko kofin gashin cake ko na turaran, sai a zuba kullun a ciki, a jera a Kan marfin tukun

    Steam semolina cakematakin girki11 hoto
    Steam semolina cakematakin girki11 hoto
  12. 12

    Idan kina buqata sai ki Barbada ridi ko ko inibi ko cashew nuts a Kai, Ni ridi na Barbada a Saman na rufeshi bayan mintuna talatin na bude. A Nemi toothpick a Soma ciki, idan ya fito bakomai jiki to ya nuna, idan ya fito da tuwo tuwo to a barshi ya Dan qara dahuwa.

    Steam semolina cakematakin girki12 hoto
    Steam semolina cakematakin girki12 hoto
    Steam semolina cakematakin girki12 hoto
  13. 13

    Ga shinan bayan ya Gama turaruwa, na ciresu na juye a mazubi. Ga yadda cikin yayi.
    Yayi dadi sosai Kamar cake. Ana iya cinsa da shayi ko wani abin Sha.

    Steam semolina cakematakin girki13 hoto
    Steam semolina cakematakin girki13 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

HAFSAT ABDULKAREEM
HAFSAT ABDULKAREEM @MoHafs_01
rannar May 16, 2022 08:21
A food lover.❤️always ready to learn something new in zha kitchen 🍽️🍩😍
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Semo Cake

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Whipping cream frosting
  2. Jollof rice
  3. Taliyar Hausa
  4. Parsley rice
  5. Awara da kwai
  1. Soyayin Dankalin Hausa
  2. Taliyar Hausa
  3. Miyar kubiwa da man shanu
  4. Gasassar kaza
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16234707
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close