Peppered chicken
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16234987
Na wanke kaza na yanka albasa nazuba Maggi da duk spices saina dafa kazar, bayan na dafa kazar saina dora mai yayi zafi saina soya kazar.
Bayan nan saina daka tarugu na yanka albasa NASA Maggi da spices na soya saina dauko kazar nan nasaka aciki na motse sosai.
An kwafa!
More Recipes

sharhai (2)