Soyayyen dankali da farfesun kayan ciki
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki faraye dankalin ki,ki yanka shi shape din da kikeso,
- 2
Sai ki wanke ki sa masa gishirir kadan,daganan kuma sai ki dora man gyadan ki a wita
- 3
Ki yanka masa albasa idan yayi zafi sai kizuba dankalin ki a ciki ki soya,bayan ya soyu sai ki kwashe shi ki tsane da kwalanda ya tsane
- 4
Da farko zaki wanke kyan cikin ya wanku da kyauSai ki juye a tukunya ki dora a wuta
- 5
, ki yayyanka albasa,ki zuba sinadarin dandano,da sinadarin kamshi kirufe, ki barshi yayi hlf done
- 6
Idan ya dan dahu sai ki tsameshi a ruwan tafashen ki dauko mangyadan da kika soya dankali
- 7
Ki soya kayan cikin amma kada ya soyu sosai
- 8
,idan kin gama soya wa sai ki dauko jajjagen attarugu,tattasai da albasar ki
- 9
Kijuye cikin ruwan tafashen,ki juye kayan cikin
- 10
Idan ya dshu sai ki yi serving dinshi da dankalin ki kamar yadda kika gani a hoto
- 11
Farfesun kayan ciki
- 12
A cikin r ruwan tafashen kirufe ki barshi ya cigaba da dahuwa
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Farfeson kayan ciki
Nayi wannan farfesun domin in samu saukin mura da ta addabeni kuma cikin ikon Allah na samu sauki Hauwa Rilwan -
-
-
-
-
-
-
-
Farfesun kayan ciki
#sokotosamosa farfesun nan yayi Dadi sosai musamman idan anci Shi da breadi. Walies Cuisine -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
sharhai (6)