Umarnin dafa abinci
- 1
Zaasamu albasa a yankata kana na
- 2
Se a dauko tarugu a greating dinsa
- 3
Se adauko fulawa a kwaba da ruwa tayi ruwa ruwa basoseba
- 4
Karyai tsululu se a zuba maggi d lawashi d albasa d tarugu ajuya se a dauko frying pan n suya
- 5
A sa manja kadan inya soyu se a dauko kullin kadan azuba inkasan y soyu se ajuya saman shima y souyu
- 6
Hka zaaitayi har a gama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16252427





sharhai