Tura

Kayan aiki

  1. 1Kifi
  2. Atarugu
  3. 2Tatasai
  4. 1Albasa
  5. Kayan kamshi
  6. 1Maggi
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nayi Bilaindin kayan miya tarida tafarnuwa da jinja

  2. 2

    Nasoya ya nasaka ruwa nasa kayan magi da yaji nabarshi yayita tafasa

  3. 3

    San nakawo Kifi nasa naragi wuta nabarshi kamar 15minit Nasauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Raulat Halilu
Raulat Halilu @cook_34883418
rannar

sharhai

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@cook_34883418 daga gani zatayi Dadi, ban ma taba jin sunan miyan ba

Similar Recipes