Dangano Coffee ☕

A farko kafin inyi beating in coffee in yh bani creamy nasha fama 😂sister nah da Hubby sun min daria sosai 😁nace zan basu mamaki sai nayi 😎Kuma nayi yh min yanda nake so 🤗wannan tun 2020 kenan 😂😂😂banyi posting ba sai
Yau🤣Rabo nah da posting tun last year 😍#Mukomakitchen

Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na zuba coffee in a bowl na kawo ruwan zafin da sugar na zuba a kai.
- 2
Na kawo mixer na buga like 4 minutes haka harya bani abinda nake buqata.
- 3
Na daura fresh milk a wuta da sugar su kayi tafasa daya na kashe na barta ta huce amma ba duka ba
- 4
Sai na zuba a glass cup na kawo coffee form in na zuba a sama nayi garnishing da smart sweet 🤗😍
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (3)