Tuwo da miyar alayyahu da yakuwa (sure)

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa cup uku
  2. Ruwa cup 5
  3. Tattasai 4 attarugu 3
  4. Albasa 1 da tomato 7
  5. Alayyahu da yakuwa (sure)
  6. Kayan yaji
  7. Maggi da Gishiri
  8. 1Mai gwangwanin karamin tomato

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dora ruwa su tafasa saiki wanke shinkafa kizuba kibarshi yayita dahuwa idan yadahu saiki tuke ki kwashe

  2. 2

    Mai zaki zuba da albasa ya soyu sai kidauko nikar ki kizuba kirufe ta soyu

  3. 3

    Saiki saka kayan yaji daddawa dasu citta kizuba ruwa kadan idan suka tafasa

  4. 4

    Saiki dauko alayyahu da yakuwar kizuba kisaka maggi ki jujjuyawa kibari mnt4 ko biyar saiki sauke

  5. 5

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing 🙏🙏

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

Similar Recipes