Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke strawberry dinki kisa a blender kisa sugar

  2. 2

    Ki zuba ruwa kiyi blending sai tace kisa a fridge yayi sanyi ko kisa ice

  3. 3

    Refreshing

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes