Kayan aiki

30mins
  1. 2 cupszobo
  2. 2 pcsginger
  3. 2 tbscloves
  4. Bawon abarba
  5. leavesMint
  6. 1 cupsugar
  7. 1cucumber

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Za'a wanke zobon asaka a tukunya azuba ruwa sai adaka danyar citta tareda kanunfari

  2. 2

    Sai azuba acikin zobon, asaka bawon abarba da na'a na'a sutafasa tare,

  3. 3

    Idan yahuce a markada cucumber azuba aciki,

  4. 4

    Sai azuba sugar afasa kankara ko kuma asa a fridge yayi sanyi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
rannar
Katsina

Similar Recipes