Jollof din shinkafa da gundun kaza

Wannan jallaf da ganita Zakiji miyunka ya tsinke,🤣🤣
ammafa ba aba Mai gida maiyo cefane kadan,🏃🏃🏃
Jollof din shinkafa da gundun kaza
Wannan jallaf da ganita Zakiji miyunka ya tsinke,🤣🤣
ammafa ba aba Mai gida maiyo cefane kadan,🏃🏃🏃
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki wanke shinkafa kitasata rabi darabi ki tace ki ajiye guri guda
- 2
Agyara qundunkaza azafka asoya
- 3
Akarkada kayanmiya sannan Azuba Mai atukunya
- 4
Inyayi zafi zuba ganyan bay leaf da cardimon da karanfani soya sannan Asa cefane asoya mintoci kadan
- 5
Sannan akawo ruwan zafkar gudun zuba da ruwan da kika San zai ida dafa maki shinkafar
- 6
Da gishiri maggi da kayan kamshi da garin cumin kadan
- 7
Zuba da kurkum da garin tattasai zuba shinkafar sannan curry, tyme arufe idan tadahu saura kadan asauke
- 8
Sai zuba Albasa ajuya rufe abashi mintoci sannan asauke
- 9
Zai iya zuba soyayen qundunki lokacin da shinkafar ta kusa dahuwa ko kibari sai kinsauke Aci lafiya
- 10
Allah ya amintar da hannayenmu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai (4)