Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tafasa nama ki daka, kiza abar suya a wuta sai ki sa mangida,albasa isasa,
- 2
Saiki zuba nikaken namanki,idan yayi kaman minti goma sai kisa karas da kabeji,
- 3
Bayan kin yankasu kana nu said ki juya kibarshi yayi kaman minti ukku sai ki sauke
- 4
Sai sun hadu sai kisa ruwa ki kwaba shi da tauri ki ajiye shi minti sha biyar, zuwa isgirin.
- 5
Kizuba fulawa da gishuri danka Dan kisa mai kamna cukalin cin abinci biyu kijuya su
- 6
Tsakanin kiwane fale kishafa mai sosai ki barbada dulawa
- 7
Kikara rabasa kimasa tsaga hudu shine sai kifar cireshi da guda guda
- 8
Sai kidako ki daddatsa saikinga murzasa inki ka muza yayi fadi saiki hada kaman fale biyar
- 9
Saiki kara murzawa kigasashi akan abur suya mara kamawa natsawo miti daya idan gefe ya gasu saiki juya gefe
- 10
Idan kika gama sai ki sauke ki samu flet idor ankai saikifitada round din sai kiyanka sa tsakiya
- 11
Idan inkigama sai kilankafashi kizuba hadin namanki ki hade shikenan
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Samosa
Nakasance inason samosa arayuwata sbd aduk lkcin da zanyisa ina tuna da ummata don itama tana sonshi sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
Ring samosa
Na rasa me xan Yi n snacks da Shan ruwa Ina cikin duba Cookpad recipe nayi kicibis da wannan recipe din n MEENAT kitchen Kuma n duba inada komae n ingredients din shine nayi 10q so much MEENAT🤝😍😍#FPPC Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
sharhai