Umarnin dafa abinci
- 1
A barza shinkafar manyan barji, sai ki wanke,ki zuba ruwa cup daya da gidhiri kadan, sai ki sa a steamer, bayan minti 30, sai ki juye a babban wuri ki zuba yankakkar albasa,dakakken tarugu, spices da seasoning,mai da alayyahu, ki motsa sai ki maida a steamer, ki barshi ya qara 30minutes, sai ki sauke.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16296214




sharhai