Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara wankenki kisa tattasai,albasa, attaruhu ki kai a markada miki

  2. 2

    Saiki saka ruwan dumi bada yawa ba saiki saka farin maggi, maggi, manja ki juya

  3. 3

    Saiki kulla a leda kisa a Tukunya kisa ruwa ki barshi ya nuna

  4. 4

    Saiki sauke aci da Manja, Ko Farin mai, da yaji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Shamsiyya Abubakar
Shamsiyya Abubakar @shamsiyyaabubakar
rannar

sharhai

Similar Recipes